iqna

IQNA

shugaban kasar Amurka
Tehran (IQNA) Joe Biden ya yi alƙawarin mayar da Saudiyya ƙasar da aka keɓe, amma yanzu tana neman sake gina dangantaka, kuma da yawa suna tsammanin daidaitawa da gwamnatin Isra'ila zai kasance cikin ajandar.
Lambar Labari: 3487461    Ranar Watsawa : 2022/06/24

Tehran (IQNA) fitattun mutane da kungiyoyi daga kasashen duniya 75 sun kirayi Joe Biden da taka rawa wajen kare hakkokin Falastinawa.
Lambar Labari: 3486036    Ranar Watsawa : 2021/06/21

Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da martani kan shirin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi ne neman yi masa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485259    Ranar Watsawa : 2020/10/08